IQNA - Jami’an ma’aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Saudiyya sun sanar da cewa za su bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki guda 900,000 ga maniyyatan da suka tashi daga kasar bayan kammala aikin hajji ta filayen saukar jiragen sama na Madina.
Lambar Labari: 3491359 Ranar Watsawa : 2024/06/18
Tehran (IQNA) Mutane akalla 8 ne suka mutu sakamakon harin bam da aka kai da wata mota a kusa da filin sauka da tashin jiragen sama na Mogadishu babban birnin kasar Somaliya.
Lambar Labari: 3486811 Ranar Watsawa : 2022/01/12
Tehran (IQNA) dubun-dubatar al'ummar Iraki ne suka gudanar da gagarumin taro yau a birnin Bagada domin tunawa da shekaru biyu da shahadar Qasem Sulaimani da Abu Mahdi almuhandis.
Lambar Labari: 3486765 Ranar Watsawa : 2022/01/01